Tuesday, September 15
Shadow

‘Yar Najeriya daga Arewa data auri dan kasar Turkiyya na ci gaba da baza Kafacity

‘Yar Najeriya daga Arewa, Husaina na baza kafacity a kafafen sada zumunta inda take nunawa duniya irin soyayyar da suke ita da mijinta.

Tace ga duk me son itama ta auri dan kasar Turkiyya da kuma me son ya je kasar Turkiyyan su hau live dinta zata yi bayani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Saurayina(Sugar Daddy) Tsoho me furfura ya riga min abinda bai dace ba a motarsa>>Wannan Budurwar ta bayar da labari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *