Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnati ta kàsà kàrbàr daliban Kebbi daga hannun mu ta Qarfi, sai dai Sulhu aka yi muka badasu>>Inji Tshàgyèràn Dhàjì

‘Yan Bìndìgà da suka yi garkuwa da daliban makarantar MAGA dake jihar Kebbi sun bugi Qirji cewa Gwamnati ta kasa karbar dalibai ta Qarfi sai Sulhu aka yi suka bayar da daliban.

A Bidiyon da suka saki, an jisu suna tambayar daliban shin Jiragen sama nawa suka ji sun wuce ta saman su suka ce basu san iyaka ba.

Sannan sun tambayi daliban cewa, ko an tabasu ko an ci zarafinsu? Suka ce a’a.

Karanta Wannan  Trump ya saka mu gaba >>Akpabio ya koka a lokacin tantance Janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *