Wannan Bidiyon ya nuna yanda wani Saurayi ya kwashi abokansa suka je gidan Budurwarsa ya kwashe duk wani abu da ya taba sai mata.
Hadda Katifa da wayar hannu da takalma da ya sai mata duka ya kwashe, da yawa sun tausaya mata.
Kalli Bidiyon a kasa: