Saturday, January 10
Shadow

Kalli Bidiyon Gwanin Ban Tausai yanda wannan matashiyar tace ta yi nadama matuka da barin gidansu ta shiga Bariki

Wannan matashiyar ta bayyana tana kuka tana nadamar barin gidansu ta shiga Bariki.

Tace dama ace rayuwar baya tana dawowa.

Ta yiwa kanta Addu’ar shiriya.

Karanta Wannan  Dan Majalisa, Honarabul Musa Lawal Maja Kura daga jihar Yobe na daukar Hankula bayan ganin tsaffon hotunansa shekaru 2 da suka gabata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *