
Hilda Baci wadda ta dafa shinkafa a Tukunya mafi girma a Duniya ta fito tana rokon mutane dasu je su ci abincin.
Tace abincin yana da dadi sosai.
Hakan na zuwane bayan da aka rabawa mutane abincin amma duk da haka yayi saura.
Buhunan Shinkafa Basmati 200 ne dai Hilda Baci ta dafa.