Friday, July 17
Shadow

Wannan abin kunya da yawa yake, A samu wasu su sasanta Sanata Natasha da Akpabio>>Inji Kungiyar Kiristoci ta CAN

Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN ta nemi a samu wasu su shiga tsakani kan rikicin dake faruwa tsakanin Sanata Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti.

Shugaban kungiyar reshen Arewa da Abuja, Rev. John Joseph Hayab ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai,.

Yace ‘yan Najeriya na kallon ‘yan majalisar da mutunci kada su bari lamarin ya canja.

Yace kamata yayi a yi kokarin kare mutuncin ‘yan majalisar dama ‘yan Najeriya baki daya.

Karanta Wannan  Wallahi Duk Mai Sona Da Gaske Ya Zo Ya Biya Sadaki Kawai, Na Yafe Lefe, Domin Ina Da Kayan Sawa, Biyo Ka Kawai Zan Yi, Saboda Ji Nàķe Kamar Na Fi Kowàcè Maçe Bukataŕ Àùrè, Inji Faizat Abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *