Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan kuka ganni Ina Saka Hotuna ko Bidiyon Tsyraychi ko kuka ga ina Aikata Alfasha da wani kada wanda ya sake min gargadi ko yace inji tsoron Allah saboda na dade ina rokon a Taimakeni dan Allah babu wanda ya kulani, dan haka zan ci gaba da bada jikina>>Inji Maryam Buzuwa

‘Yar Tiktok Maryam Buzuwa ta dauki hankula sosai bayan da ta wallafa wani Bidiyo tana cewa zata ci gaba da nuna tsitaici da kuma bayar da jikinta tana samun abinda take so.

Tace dalili shine ta nemi a bata dan Allahu babu wanda ya kulata.

Sannan tace kada wanda ya sake ce mata ta daina ko ta ji tsoron Allah.

Tace ko Iftihal Madaki bata ga laifinta ba itama kwanannan za’a ganta tare da su Soja Boy din.

https://www.tiktok.com/@maryambuzuwa20/video/7552927061925645576?_t=ZS-90eUwmASTDt&_r=1
Karanta Wannan  Karya ake mana, bamu ce muna goyon bayan Peter Obi da El-Rufai su yi takarar shugaban kasa a shekarar 2027 ba>>Inji Gwamnonin PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *