Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan ni budurwarka ce nazo muka sha soyayya, duk abinda muka yi sai na gayawa kawayena>>Inji Wannan matashiyar

Wannan matashiyar ta bayyana cewa, idan ta je wajan Saurayinta suka sha soyayya, sai ta gayawa kawayenta abinda suka yi.

Ta bayyana cewa, zata gayawa kawayenta dan su san irin bajintarsa.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Ashe tun ranar da aka rantsar da shugaba Tinubu sojojinnan suka so yi masa Jhùyìn mùlkì

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *