Friday, July 17
Shadow

Kai Duniya: Hisbah a jihar Katsina sun kama wani dake aikata abinda bai kamata ba da kannensa mata 3 da kaninsa namiji 1

Hukumar Hisbah a jihar Katsina ta kama wani yaro da yake aikata lalata da kannensa mata 3 da kuma kaninsa.

A hirar da shugaban Hisbah din yake yi da wanda ake zargi, ya amsa laifukansa.

Iyayen yaronne dai suka kamashi suka kaishi wajan Hisbah da kansu.

@y.m.y.ingawa

@y_m_y_ingawas @Dauda Kahutu Rarara @KANO STATE HISBAH BOARD @Ngulde Sarkin Hoto🌏🦍 @MANDEWITHGOGA✅ @Aminu Ladan Abubakar @ARMY LEGEND 🦅 #onthisday #you #CapCut #unfrezzmyaccount #onemillionaudition

♬ original sound – Y.M.Y.INGAWA
Karanta Wannan  Ji yanda aka kama wasu 'yan Najeriya na shirin shiga kasar Ingila da wani yaro da suka sata daga Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *