Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: An tsinceshi amma bai san komai ba in banda sunansa

Wannan wani bawan Allah ne da aka tsinta inda bayan sunansa, bai san komai ba.

Ya ce sunansa Muhammad amma an tambayeshi sunan mahaifinsa yace bai sani ba, sunan mahaifiyarsa yace bai sani ba, sunan garinsu ko wani dan uwansa duk yace bai sani ba.

Ana neman ‘yan uwansa ko wani wanda ya sanshi.

@aburaudah18

A taimaka a taya mu yaɗa wannan bidiyo 🙏

♬ original sound – Abu Raudah Hausa Tv
Karanta Wannan  Kalli Sabbin Hotunan Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Sadiya Gyale

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *