Sunday, September 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina baiwa Gwamnan Naija Hakuri kan Zhaghin kare dangi dana masa>>Inji Wannan mutumin

Wannan mutumin da ya fito yawa Gwamnan jihar Naija Zhaghin kare dangi bayan rasuwar matasa masu hakar ma’adanai su 37.

A yanzu ya fito yana baiwa Gwamnan jihar Naijan Hakuri.

Yace bacin rai ne yasa shi wancan zhage-Zhagen.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk me zargina akan wani abu ya tafi Kotu>>Inji Bello Matawalle

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *