Anan Ministan Kasafin kudi, Abubakar Bagudu ne ya baiwa masu karamar sana’a tallafin Naira Dubu Hamsin Hamsin su kara Jari.
Ya tarar dasu ne a gefen Hanya.
Bayan sun gaisa ya dauko kufin ya basu.