Sunday, September 27
Shadow

Matar aure, Rukayya Muhammed da Suka je ita da kwartonta otal asiri ya tonu ta yi bayani

Wannan matar sunanta Rikayya Muhammad kuma matar aure ce wadda suka je Otal ita da wani Saurayinta dan sheke aya.

Bayan sun kammala sai rai yayi Halinsa, Saurayin ya rigamu gidan gaskiya.

Ko da ta lura da haka sai ta dauke wayarsa ta tsere.

Saidai Dubunta ya cika an kamota.

Tace ta ajiye lambar wayarsa da sunan safiya a wayarta.

Karanta Wannan  Hukumar 'Yansandan farin kaya DSS ta kori ma'aikata 115 daga aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *