Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina da Ilimin Taurari kuma na hango cewa duk matar data karbi Atamfar da Gwamna ke Rabawa sai ta rabu da mijinta>>Inji Kwankwaso

Wani Bidiyo tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ji yana cewa yana da ilimin taurari.

Kwankwaso ya bayyana cewa, mata wanda ke da niyyar karbar atamfofin da Gwamna ke shirin rabawa su yi hattara

Yayi gargadin cewa duk wadda ta karbi Atamfar sai aurenta ya mutu.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Attajiri, Dangote da diyarsa a wajan daurin auren shahararren mawaki, Davido a kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *