Wasu mata ‘yan Arewa dake nuna yanda ake saduwar Aure suna bayar da shawara sun bayyana cewa ba zai yiyu miji saidai kai ne zaka rika taba masa inda zai ji dadi ba amma kai ba zai taba maka ba.
Sun ce dolene idan suka tabawa mijinsu inda zai ji dadi shima ya taba musu inda zasu ji dadi
Sannan sun ce ba zasu yadda da namiji me saurin kawowa ba.