Thursday, March 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina kiran a bude jam’iyyar Sunnah, A tsayar da Sheikh Bala Lau, Sheikh Sani Yahya Jingir ko Sheikh Kabiru Gombe takarar shugaban kasa>>Inji Dr. Jamilu

Malam Dr. Jamilu ya bayar da shawarar cewa a bude jam’iyyar Sunnah ta siyasa.

Yace kuma a tsayar da shugaban Izala, Sheikh Bala Lau, ko Sheikh Sani Yahya Jingir ko kuma Sheikh Kabiru Gombe a matsayin dan takarar shugaban kasa.

Yace zai goyi bayan hakan duk da baya cikin kungiyar Izala.

Karanta Wannan  Hotuna: Wannan kyakkyawar budurwar na neman mijin aure, tace a taimaketa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *