Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina nan kan maganata ta cewa Allah yana yafe laifin wanda aka ci hakkinsa ko da me hakkin vai yafe ba, Tsoratarwa ce malamai suke cewa Allah baya yafewa>>Asadussunnah

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa yana nan kan bakansa na cewa, Allah na yafe hakki ko da me hakkin bai yafe ba.

Yace malamai na tsoratarwa ne kawai da suke cewa ba’a yafewa.

Yace kuma yana da hujjoji akan hakan.

Karanta Wannan  Hukumar kula da sararin samaniya ta Najeriya ta yi hasashen samun Gajimare da tsawa a fadin kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *