
Tauraruwar kafafen sadarwa, Sadiya Haruna ta bayyana cewa, tana neman Afuwar mutane kan irin halayyar da ta yi a baya.
Sadiya tace a baya idan taga wani na fada da wani ko da kuwa bata shiri da dayan takan hada kai dashi a muzgunawa wanda bata so.
Tace amma yanzu ta gane hakan ba daidai bane kuma tana neman Afuwa.
Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok.