Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina neman mijin aure shekaruna 41, duk wanda ya yadda zan bashi Miliyan 10

Wannan wata matace data bayyana a kafafen sada zumunta tace shekarunta 41 kuma tana neman mijin aure.

Ta sha Alwashin duk wanda ya yadda ya aureta, zata bashi kyautar Naira Miliyan 10.

Karanta Wannan  Kalli bidiyon abinda Umar Bush yawa Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu da ake ta cece-kuce akai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *