Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Sheikh Daurawa ya bayyana dalilin da yasa Hisbah ta hana tura fina-finai a Kano

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar HISBAH a Kano ta saka dokar hana tura Fina-finai da ake yi a wayoyi.

Hakan ya zowa mutane da mamaki inda ake ta tambayar ko me ya kawo hakan?

Wannan Dalili yasa Shugaban Hukumar HISBAH ta Kano din, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya fito yayi karin bayani.

@nurasara531

Imam Dr Sheikh Muhammad Aminu Ibrahim DAURAWA Hafizahullah

♬ original sound – Nura Sara

Karanta Wannan  'Yan Bìndìgà sun kàshè babban Limamin juma'a na Masallacin juma'a na farko a garin Maru jihar Zamfara da 'ya'yansa 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *