Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina samun Ribar Miliyan 2.5 duk wata>>Inji Wannan me gasa masarar

Wannan wata me gasa Masara ce data dauki hankula bayan da tace wai tana samun ribar sama da Naira Miliyan 2 duk wata.

Da yawa sun rike baki cikin mamakin jin wannan ikirari nata inda suke cewa basu yadda ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Suna ta murna bayan da suka ga sunan Allah a jikin naman da suka siyo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *