Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Na shiga motar haya da wannan mutumin sai nuna wayar iPhone 17 pro max yake

Wata matashiya ta bayyana cewa, ta shiga motar haya tare da wani mutum da yayi ta fito da wayarsa ta iPhone 17 pro max yana nunawa.

Ta masa Bidiyo inda take dariya kan yanda yake nuna wayar tasa.

Wayar dai farashinta ya kai kusan Miliyan 4.

Da yawa na cewa ta yaya mutum zai fitar da wadannan kudin ya sayi waya amma bashi da motar hawa?

Karanta Wannan  Idan baka hada kai da shugaban kasa Tinubu ba, Jihar Zamfara zata tafka Asara>>Sanata Orji Kalu ya gayawa Gwamna Lawal Dare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *