
A yayin da ake tsaka da alhinin abinda ya faru a Masallacin dake Hotoro Kano inda wani yawa Ladani yankan Rago ya ciro Makogoronsa.
A jihar Bauchi kuma wani gidane aka kama ma matsafa dake daukar ‘yan mata suna zuwa suna tsafi dasu.
Saidai dubunsu ya cika.
Hakanan a Kanon dai a shekar Mai Daki an samu wasu marasa Imani sun shiga har gida suka qàshè wata mata da danta, sannan suka Qònà Gawarsu.
Sai a Legas kuma da Wani Uba ya Hallaqa dansa har lahira wanda shima dan Arewa ne.