Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin wasu zagaye da qabarin Malam Rigi-Rigi suna rera waqa ya jawo cece-kuce sosai

An ga wasu mutane a zagaye da qabarin malamin darika da ya rasu a Zaria me suna Rigi-Rigi suna ta rera waqa.

Lamarin dai ya dauki hankulaninda wasu ke cewa hakan bai dace ba.

https://www.tiktok.com/@mr.brown_25/video/7603095589227711764?_r=1&_t=ZS-93gvhdCNVo1
Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: 'Yan Gida Daya Sun Rasu Śakamàkon Hadarin Mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *