
Bayan Kàshè mutumin da ya yànqà ladani ya ciro maqogoronsa a masallaci a Hotoro Kano, matasan unguwar sun kuma je gidan wanda yayi aika aikar suka cinna masa wuta.
Wannan Bidiyon yanda lamarin ya kasancene inda mutane suka taru suna mayar da zantuka.