Saturday, January 10
Shadow

Kalli Bidiyon irin Godiyar da Adam A. Zango yawa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da ya bashi kyautar Mota

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yawa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima Godiya bisa motar da ya bashi.

Adamu ya saka sakon godiyar a shafinsa na Tiktok inda ya bayyana jin dadinsa da motar.

kalli Bidiyon anan

https://www.tiktok.com/@og_adam_a_zango_official/photo/7593405187046378772?_r=1&_t=ZS-92xKywFol0q

Rahotanni dai sun ce kudin motar ya kai Naira Miliyan 80.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba laifi bane a haddace wakokin Soyayya a rika Rerawa>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *