Mahaifiyar dan kwallon Najeriya, Jamaldeen Jimoh-Aloba ta buge da murna bayan ganin dan nata ya bugawa kungiyar Aston Villa wasa a karin farko.
Ta rika tsalle tanawa Allah godiya da wannan nasara da danta ya samu.