Bayyanar Bidiyon irin tsaron da ake baiwa Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara ya dauki hankula.
Wasu ne da suka je wucewa ta inda yake suka ga lamarin kuma suka dauki Bidiyon abin.