Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Irin Zagin da Dr. Jamil Dutsen Tanshi yawa Sheikh Sani Yahya Jingir

A wani Bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta, An ga Dr. Jamilu Dutsen Tanshi yanawa Sheikh Sani Yahya Jingir rashin kunya.

Ya masa maganganu hadda Zhaghi a ciki akan maganar Muslim Muslim.

Sheikh Sani Yahya Jingir dai ya dade yana kiran a zabi Muslim Muslim a shugabancin Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo ya saka Rigar Diogo Jota ya rika zubar da hawaye bayan wasansu da Croatia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *