Wednesday, October 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Me aiki data aikawa mijin gidan da take aiki sako cewa tana sonsa

Wannan wata me aiki ce data aikawa me gidan da take aiki cewa tana sonsa.

Saidai matar me gidan ta ganota inda ta sallameta daga aiki.

Karanta Wannan  Bidiyo: Sarkin Waka ya baiwa mutumin da yayi tattaki zuwa wajansa a kafa daga Legas Naira Dubu dari biyu amma mutumin ya raina kudin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *