Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata matashiya ‘yar Arewa, da ta rigamu gidan gaskiya dake ta yawo a kafafen sada zumunta, An ganta da shigar Banza da kuma mu’amala da maza

Wata matashiya data rigamu gidan gaskiya Bidiyon data yi wanda basu dace ba sun karade kafafen sada zumunta.

A wasu Bidiyon an ganta sanye da kaya cibiya waje.

A wasu Bidiyon an ganta suna rungumar Juna ita da wani.

Da yawa dai na cewa, irin haka ake gudu sai sun rasu ayi ta rokon a goge bidiyonsu.

Karanta Wannan  Zafin kan nono ga budurwa: Maganin zafin kan nono ga budurwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *