Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Jama’ar gari sun taru sun cire fastar APC a jihar Kebbi

Wannan wasu ne da suka taru suka cire fastar jam’iyyar APC a jihar Kebbi.

An ji suna cewa, sun koma jam’iyyar ADC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Babbar Matsalar Ummi Nuhu shaye-shaye ne har makaranta sai da ta shiga amma aka koreta saboda matsalar>>Inji Shagari Shaggy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *