Friday, September 4
Shadow

Dalibin Jami’ar Federal University Dutse Jihar Jigawa ya dauki hankula

Wani dalibin Jami’ar Federal University Dutse jihar Jigawa ya dauki hankula bayan da aka ganshi a manyan motoci irin na ‘yan siyasa.

Hakanan an ganshi tare jami’an tsaron ‘yansanda dana sojoji suna take masa baya.

Ana kiran cewa idan jami’an tsaron gaskene ya kamata a hukuntasu.

Idan kuma na Bogene ya kamata a hukuntasu da yin sojan Gona.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda wani dan siyasa ya fashe da kuka saboda an hanashi fitowa takara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *