August 10, 2026 by Bashir Ahmed Bidiyon yanda amarya da angonta suke hawa dandamali, daga baya Dandamalin ya rufta dasu ya dauki hankula. https://twitter.com/i/status/2086751620189098081 Karanta Wannan Kalli Bidiyon: A karshe dai Wike Dole ya hakura ya dauke Motar rushe ginin da ya kai filin sojoji yaso rushe musu gini amma AM. Yerima ya hanashi