
A yayin da aka Gurfanar da Abubakar Malami a Kotu ranar 2 ga watan Janairu, Mummunan Rikici ya barke tsakanin EFCC da hukumar Gidan Gyaran Hali.
Sun yi rikici ne akan wanene ya kamata ya baiwa Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami da iyalansa tsaro a kotun.
Rikicin yayi Muni ta yanda har suka rika yunkurin harbin Juna da Bindiga.
Saidai daga baya komai ya lafa.