Saturday, April 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Kada wanda ya karya doka ko ya tayar da rigima saboda wani dan siyasa, Ba zaka ga yaran masu kudi irina muna haka ba>>Inji Hon Bello El-Rufai, dan tsohon Gwamnan Kaduna

Hon. Bello El-Rufai da a wajan tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya yi kira ga matasa kada su karya doka ko su tada rigima saboda wani dansiyasa.

Yace ba zaka ga ‘ya’yan masu kudi irinsa suna hakan ba.

Wannan magana tasa ta jawo cece-kuce inda wasu suka goyi bayansa wasu kuma suka sokeshi.

Karanta Wannan  EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Delta kuma mataimakin Atiku Abubakar a zaben 2023, Efeanyi Okowa kan almundahanar Naira Tiriliyan 1.3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *