Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Na yi Ministan wutar Lantarkin na tara kudi iya kudi ta yanda ko da ban sake neman wani mukamin siyasa ba bazan yi talauci ba>>Inji Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu

A wani Bidiyo dake ta yawo a kafafen sada zumunta an ga Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu yana bayyana cewa ya tara kudi.

Ta yanda ko da bai sake neman wani mukamin gwamnati ba ba zai yi talauci ba.

Karanta Wannan  A karshe Dai: Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta kama jarumin Tik-Tok Ashiru Idris Mai Wushirya bisa tuhume tuhumen yin bidiyøñ da suka sabawa addini da al’ada a kafar Tiktok.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *