Tuesday, October 13
Shadow

Ya kamata duk malami ko faston dake tallar Tinubu mutane su rika musu na Jqkiy>>Inji dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, ya kamata duk malami ko faston dake kira a zabi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu mutane su rika musu na jqkiy.

Ya bayyana hakane a shafinsa na X, wani ne ya rubuta hakan inda shima Malam Bashir yace ya amince da wanann mataki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Nine Annabi Isa(AS) da ake ta jiran ya dawo, gani na dawo kuma ina tayar da matattu>>Inji Wannan matashin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *