Friday, July 17
Shadow

Hukumar sojojin Najeriya ta fitar da sanarwa bayan da wasu rahotanni suka ce wasu Tshàgyèrà sun kai samame gidan Bishop Kuka

Hukumar sojojin Najeriya ta musanta wani rahoto dake cewa wasu Tshàgyèrà sun kai samame gidan Bishop Kuka.

Rahoton yace Rundunar sojoji ta Operation Fansan Yamma ta musanta wannan labari.

Sanarwar tace Bishop Kuka na bikin Easter ba tare da wata matsala ba.

Inda suka bayar da tabbacin samar da tsaro.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Sarkin Daura ya tsoratar da Matar shugaban kasa da ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *