Monday, January 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Kallon Kwallo bai shagaltar magoya bayan Senegal Sallah ba

An ga wasu magoya bayan Kwallon kafa na Senegal sun koma bayan fili suka yi Sallah, yayin da ake tsaka da wasa.

Kallon kwallon be shagaltar dasu daga yin sallah ba.

Da yawa musamman Musulmai sun jinjina musu.

Karanta Wannan  An fara bincike kan harin da B0k0 Hàràm ta kai kan sojoji a Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *