
A jiya ne dai aka tashi da rahoton cewa an kama wani malamin jami’a a Kano bisa zargin neman yin fasikanci da matar aure.
Mijin matar ne dai yawa mutumin kofar Rago suka kamashi a cikin BUK.
Mijin ne da kansa ya tuka motar har zuwa cikin makarantar amma suka yiwa malamin dabara sai da ya je kusa da motar bai gane cewa mijin na ciki ba.
Ko da ya je jikin motar suka fara magana sai mijin matar ya fito yace ta wa malamin Ihun Kwarto.