Wednesday, July 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wata da zargin sata a shagon sayar da abaya

Wannan wata matace da aka kama da zargin satar abaya a wani shagon sayar da kayan sakatawa.

An ganta ta cirw Hijabinta dan a cajeta.

An ji tana ta rantsuwa cewa bata dauka ba

https://www.tiktok.com/@bgeneralabayakano/video/7660200013963742482?_r=1&_t=ZS-97sAZJYC9eD

Karanta Wannan  Peter Obi ya koma jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *