Sunday, September 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matar aure ta nemeni da fasikanci

Wannan matashin ya bayyana yanda wata matar aure ta nemeshi da fasikanci.

Ya bayyana cewa, Matar yasan mijinta yasan ‘yan uwanta sannan kuma ta nemeshine a yayin wani biki da aka yi a wajan daukar amarya.

Mutumin ya yi kira ga maza da su san kalar matan da zasu aura.

Karanta Wannan  Bidiyo: Kasa karanta sabon taken Najeriya da 'yan Kwallon Najeriya suka yi ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *