Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda William Saliba ya kai ziyara kasarsa ta kamaru

An ga dan kwallon Arsenal kuma me bugawa Kasar Faransa kwallo, William Saliba ya je asalin kasarsa, Watau Kamaru.

Dandazon masoyansa sun taru suna kallonsa.

Karanta Wannan  Buhari ya koma Najeriya bayan gabatar da shaida a kotun Paris

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *