Saturday, February 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Ku sakani a addu’a na karbi Addinin Musulunci >>Inji Wannan matar

Wannan baiwar Allahn ta bayyana cewa ta karbi Addinin Musulunci inda ta nemi a sakata a addu’a.

An ganta da litattafan Addinin Musulunci a Bidiyon data saki

Kalli Bidiyon anan

https://www.tiktok.com/@rejoiceallahnan0/video/7596051470563216657?_t=ZS-939pXUKkuDw&_r=1
https://www.tiktok.com/@rejoiceallahnan0/video/7596051470563216657?_t=ZS-939pXUKkuDw&_r=1

Karanta Wannan  Bankin Duniya ya baiwa Najeriya kyautar Dala Miliyan $10.5

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *