
Tauraron dan kwallon Santos, Neymar Jr. Ya ciwa kungiyarsa kwallo daga Corner wadda ta dauki hankula ‘yan kallo sosai.
Neymar ya ciwa Santos kwallon ne a wasanninsa na farko-farko da ya bugawa kungiyar.
Kamin ya ci kwallon, Abokan hamayya sun rika wa Neymar Ehon bama so wanda yace su ci gaba inda ya buga Kwallon ya basu mamaki.