Tuesday, February 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Kwana daya da sakin matarsa, Gfresh Al-amin ya kuma aikawa a nemo masa auren wata

Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya aika a Nemo masa auren wata matar.

Hakan na zuwane kwana daya bayan da ya saki matarsa, Maryam Meemee

Abokan Gfresh dinne suka bayyana haka ciki hadda Aminu J Town inda yace an aikasu su sake nemo auren wata wadda za’a saki nan da wasu kwanaki kuma.

https://www.tiktok.com/@aminujtown/video/7602376863926848775?_r=1&_t=ZS-93b56hWBVDN
Karanta Wannan  Hukumar DSS ta kama Wani Dan Jihar Rivers saboda kiran da yakewa Sojoji su yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki a shafinsa na sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *