Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Labarin yanda wani gari a Katsina suka dauke iyalan Tshàgyèràn Dhàjì bayan da suka yi Ghàrkùwà da ‘yan uwansu

Wannan bawan Allahn ya bayar da labarin yanda Mutanen Sabon Birni dake jihar Katsina suka sace iyalan Fulani ‘yan Bindiga bayan da Fulanin suka yi garkuwa da iyalansu.

Ya bayyana cewa, Fulanin sun nemi a yi Sulhu inda mutanen garin Sabon Birnin suka ce musu kawai su sako ya saki iyalan kowa.

Ya bayyana cewa, ‘yan Bindigar bayan sun saki mutanen kauyen sun basu hadda kudin motar zuwa gida.

Karanta Wannan  Kaso 90 na Musulman Najeriya Sunni ne, Inji Tsohon Hadimin Shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *