Thursday, November 26
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya fashe da kuka saboda matsalar tsaro

Wannan Bidiyon mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne yayin da ya fashe da kuka saboda matsalar tsaro.

An ganshi yana share hawaye a yayin da yake jawabi kan matsalar tsaron Arewa.

https://twitter.com/i/status/2034112753024004323
Karanta Wannan  Kungiyar Kwadago ta kasa, NLC ta baiwa membobinta umarnin su shirya shiga yajin aiki dan goyawa Kungiyar PENGASSAN baya a fadan da take da Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *