August 12, 2026 by Bashir Ahmed Lamine Yamal ya koma wajan Atisaye na kungiyar Barcelona An ganshi tare da abokan wasansa. Lamine Yamal ❤️ pic.twitter.com/E9xMNMHM8u— Abdul Rehman (@a_rehman313) August 12, 2026 Karanta Wannan Bidiyon Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yana dagawa masu ababen hawa hannu a gefen Titi ya dauki hankula